rachelua_ha_psa_tn_l3/69/01.txt

10 lines
496 B
Plaintext

[
{
"title": "gama ruwaye sun sa raina cikin hatsari",
"body": "Marubucin ya bayyana matsaloli a rayuwarsa kamar yana nitse cikin ambaliyar ruwa. AT: \"don yana jin kamar na nitse cikin ruwa ne\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "na zo cikin ruwa mai zurfi, rigyawa ta sha kaina",
"body": "Marubucin ya bayyana matsalolinsa kamar yana nitsewa cikin rami mai zurfin gaske. AT: \"ina jin kamar ina cikin ruwa mai zurfi, kuma ruwan ambaliyar ya mamaye ni\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]