rachelua_ha_psa_tn_l3/65/05.txt

6 lines
263 B
Plaintext

[
{
"title": "Kai wanda dukkan mutane ke dagara gake ka har da waɗanda ke a can hayin teku",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. AT: \"na duk mutanen da\nke rayuwa a cikin duniya da kuma ketare teku\" (Duba: figs_doublet)"
}
]