rachelua_ha_psa_tn_l3/62/09.txt

10 lines
427 B
Plaintext

[
{
"title": "Idan a ka auna su a ma'auni ba su da nauyi, inda za a haɗa su a auna ba su da nauyin komai",
"body": "Idan ka hada duk wadannan nau'ikan mazaje a sikeli, da basuda nauyi. Wannan yana nufin\ncewa basu da wata ƙima a gare ku."
},
{
"title": "kada ku sa zuciya gare su",
"body": "A nan \"sa zuciyarka\" wani karin magana ne da ke nufin sha'awar abu ƙwarai. AT: \"kar ku so su\" (Duba: figs_idiom)"
}
]