rachelua_ha_psa_tn_l3/61/06.txt

10 lines
335 B
Plaintext

[
{
"title": "Za ka sa ran sarki ya yi tsawo",
"body": "\"Za ku tsawaita ran sarki\" ko \"Za ku sa ran sarki ya daɗe\""
},
{
"title": "shekarunsa kuma kamar tsararraki da yawa",
"body": "Anan \"shekaru\" yana nufin tsawon lokacin da sarki zai yi rayuwa. AT: \"zai rayu\ntsawon ƙarnuka da yawa\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]