rachelua_ha_psa_tn_l3/61/04.txt

10 lines
595 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka bar ni in ɓoye cikin inuwar fukafukanka",
"body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. Anan\nakwai kwatanci na biyu wanda yayi magana game da kariyar Yahweh kamar dai shi kaza ce da ke kare hera 'ya'yanta a ƙarƙashin fikafikanta. AT: \"tafi zuwa gare ka don kariya\nkamar yadda kajin ke da aminci a ƙarƙashin fikafikan mahaifiyarsa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ka bani gãdon",
"body": "Marubucin yayi maganar albarkar Allah kamar dai gadon da ya samu ne. AT: \"kun\nba ni albarkar\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]