rachelua_ha_psa_tn_l3/60/08.txt

10 lines
646 B
Plaintext

[
{
"title": "Mowab bangajin wankina ne",
"body": "Allah yayi magana akan Mowab bashi da mahimmanci kamar Mowab kwandon wanka ne ko\nƙaramin bawa. AT: \"Mowab kamar kwanon da nake amfani da shi don wanki\"\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "zan ajiye takalmina a kan Idom",
"body": "Wataƙila Allah yana magana ne game da mallakar mallakar Idom kamar dai a alamance yana\njefa takalminsa a waccan ƙasar don ya nuna cewa ya mallake ta. Koyaya wasu sifofin suna da\nwasu fassarar. AT: \"Na mallaki ƙasar Idom\" ko \"Na jefa takalmina a kan ƙasar\nIdom don in nuna cewa nawa ne\" (Duba: figs_metaphor da translate_symaction)"
}
]