rachelua_ha_psa_tn_l3/60/06.txt

10 lines
606 B
Plaintext

[
{
"title": "Ifraim kuma hular kwanona ce",
"body": "Allah yayi magana game da kabilar Ifraim kamar sojojinsa ne. Hular kwalba tana nuna kayan\naiki don yaƙi. AT: \"Ifraim kamar kwalkwalin da na zaɓa ne\" ko \"kabilar Ifraim ita\nce runduna ta\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Yahuda kuma sandar girmana ce",
"body": "Allah ya zaɓi mutane daga ƙabilar Yahuda don su zama sarakunan mutanensa, kuma yana\nmagana game da wannan ƙabilar kamar sandar sarautarsa ce. AT: \"Kabilar\nYahuda kamar sandata ce\" ko \"Yahuda ita ce kabilar da nake mulkin mutanena\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]