rachelua_ha_psa_tn_l3/60/04.txt

10 lines
557 B
Plaintext

[
{
"title": "kasa an tada tuta ",
"body": "An yi magana game da jagorancin Allah ga mutanensa yayin yaƙi kamar Allah sarki ne na\nmutane ko kwamanda wanda ya kafa tuta ga rundunar. AT: \"kuna kamar sarki ne\nwanda ya kafa tuta\" ko \"kuna umartar mu a yaƙi kamar sarki wanda ya ɗaga tuta\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "gãba da masu ɗaukar baka",
"body": "Kalmar \"waɗanda ke ɗaukan baka\" na nufin sojojin abokan gaba a yaƙi. AT: \"don\nnunawa lokacin da ya dauki rundunarsa zuwa yaƙi da makiyanku\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]