rachelua_ha_psa_tn_l3/59/16.txt

10 lines
528 B
Plaintext

[
{
"title": "A gare ka ƙarfina zan raira yabo",
"body": "“Zuwa gare ku, ƙarfina” za a iya haɗuwa azaman magana ɗaya. AT: \"Ku ne\nƙarfina, don haka zan raira muku waƙar yabo\" (Duba: figs_sentences)"
},
{
"title": "gama Yahweh ne hasumiyata mai tsawo",
"body": "Manyan hasumiyoyi wurare ne da mutane zasu iya zuwa don neman tsari daga abokan gaba.\nMai zabura yayi maganar Allah yana kare shi kamar dai Allah mai karfi ne, mai kariya. AT: \"kun kiyaye ni kamar babbar hasumiya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]