rachelua_ha_psa_tn_l3/59/14.txt

6 lines
284 B
Plaintext

[
{
"title": "suna haushi kamar karnuka",
"body": "Mai zabura yayi maganar abokan gabansa suna barazanar afkawa mutane kamar karnuka ne\nsukeyi, kuwwa, ko kuma haushi ga mutane. AT: \"barazanar afka mana\" ko\n\"barazanar afka mana kamar karnukan daji\" (Duba: figs_simile)"
}
]