rachelua_ha_psa_tn_l3/59/01.txt

10 lines
487 B
Plaintext

[
{
"title": "ka ɗora ni can sama",
"body": "Babban wuri yana wakiltar wuri mai aminci inda maƙiyansa ba za su iya zuwa wurinsa ba.\nAT: \"sanya ni a cikin amintaccen wuri\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mutane waɗanda suke zubar da jini",
"body": "Kalmar \"mai zubar da jini\" ta ƙunshi \"jini,\" wanda ke nufin kisan kai da \"ƙishi,\" wanda ke nufin\nsha'awa. AT: \"mutanen da suke son kashewa\" ko \"mutanen da suke son kashe\nmutane\" (Duba: figs_idiom)"
}
]