rachelua_ha_psa_tn_l3/56/09.txt

6 lines
260 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah yana tare da ni",
"body": "Wannan yana nufin cewa Allah ya yi masa ni'ima. A cikin wannan mahallin yana nuna cewa\nAllah yana yaƙi da magabcin mai zabura don ya kāre shi. AT: \"Allah yana yaƙi\ndomin ni\" (Duba: figs_explicit)"
}
]