rachelua_ha_psa_tn_l3/56/07.txt

14 lines
959 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka lissafa yawace-yawacena",
"body": "Damuwar Allah ga mai zabura ana maganarsa kamar Allah yana lissafa kowane lokaci da mai\nzabura yayi tafiya cikin baƙin ciki kuma ba shi da wurin zuwa ta'aziyya. AT: \"Kun\ndamu da dukkan lokutan da nake yawo ni kad'ai\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ka kuma sa hawayena cikin kwalba",
"body": "Ana magana da damuwar Allah ga mai zabura kamar Allah ya ceci hawayen mai zabura a cikin\nkwalba. Hawaye na wakiltar kuka. AT: \"Kun san yawan kuka na kuma kun damu\nda ni\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
},
{
"title": "ba a cikin littafinka suke ba?",
"body": "Ana maganar damuwar Allah ga mai zabura kamar ya rubuta adadin hawayen mai zabura a\nlittafinsa. An yi amfani da wannan tambayar don tunatar da Allah game da yadda yake kula da\nmai zabura sosai. AT: \"kun yi rubutu game da su a littafinku!\" ko \"ka tuna da\nkukana!\" (Duba: figs_metaphor da figs_rquestion)"
}
]