rachelua_ha_psa_tn_l3/53/04.txt

10 lines
673 B
Plaintext

[
{
"title": "waɗanda ke cin naman mutanena kamar suna cin gurasa",
"body": "Ana maganar halakar mutane kamar cinsu. Yin shi kamar suna cin burodi yana nuna cewa sun\nyi shi da sauƙi ko kuma ba tare da jin laifi game da shi ba. AT: \"waɗanda ke\nhalakar da mutanena kamar yadda suke cin burodi\" (Duba: figs_metaphor da figs_simile)"
},
{
"title": "zai tarwatsa duk wanda ya yi maku kwanto",
"body": "Fasa kasusuwan mutane yana nuna kashe su da kuma barin ƙashinsu ya kasance a duk inda\nsuka mutu kuma ba za a binne su da kyau ba. \"Allah zai hallakar da duk wanda zai yi yaƙi da\nkai, kuma ƙasusuwansu za su warwatse a ƙasa\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]