rachelua_ha_psa_tn_l3/53/01.txt

10 lines
313 B
Plaintext

[
{
"title": "'yan Adam",
"body": "Wannan yana nufin dukkan mutane."
},
{
"title": "Dukkan su sun fanɗare",
"body": "Ana magana game da ƙin Allah da abin da yake daidai kamar juya baya. AT:\n\"Dukkansu sun juya baya ga aikata abin da yake daidai\" ko \"Duk sun ƙi Allah\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]