rachelua_ha_psa_tn_l3/42/09.txt

10 lines
310 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan yi magana ga Allah, dutsena",
"body": "Marubucin yayi maganar Allah kamar wani babban dutse ne wanda zai bada kariya daga harin makiya. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Me yasa nake makoki",
"body": "Yin \"makoki\" shine aiwatar da al'adun da suka danganci baƙin ciki."
}
]