rachelua_ha_psa_tn_l3/42/03.txt

14 lines
823 B
Plaintext

[
{
"title": "Hawayena sun zama abincina",
"body": "Marubucin yayi nuni da hawayensa kamar abinci ne da yake ci. Wannan yana nufin cewa yana baƙin ciki ƙwarai har ya kasa cin abinci. AT: \"Hawayena kamar abincina ne kuma\nbana cin komai\" (Duba: figs_metaphor da figs_explicit)"
},
{
"title": "Ina Allahnka?",
"body": "Makiyan marubucin suna amfani da wannan tambayar don su yi masa ba'a kuma su nuna cewa ba sa ganin Allahnsa ya taimake shi. AT: \"Allahnku ba ya nan ya taimake ku\"\n(Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "da su yayin da nake zubo raina",
"body": "Anan kalmar \"raina\" tana nufin motsin rai. Marubucin yayi maganar ruhinsa kamar wani ruwa ne yake zubawa. Yankin yana nufin yana bayyana baƙin cikin da yake ji. AT: \"Na nuna baƙin cikina\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
}
]