rachelua_ha_psa_tn_l3/41/10.txt

10 lines
533 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma kai, Yahweh, ka yi mani jinƙai ka ɗaga ni sama",
"body": "Wannan buƙata ce. AT: \"Ina roƙon ka, Yahweh, ka yi mani jinƙai ka tashe ni\" (Duba: figs_decalarative)"
},
{
"title": "Ta wannan na san kana farinciki dani, gama maƙiyina bai yi murna a kaina ba",
"body": "Hakanan za'a iya fassara wannan a cikin yanayi na gaba, tunda Yahweh bai riga ya warkar da shi ba. AT: \"Idan kun ba ni damar yin hakan, sakamakon cewa magabtana ba su\nci ni ba, zan san kun yarda da ni\" (Duba: figs_explicit)"
}
]