rachelua_ha_psa_tn_l3/41/04.txt

10 lines
471 B
Plaintext

[
{
"title": "Idan maƙiyina ya zo gani na",
"body": "Kalmomin \"makiyina\" na nufin duk wani makiyi gaba daya, kuma ba ga wani makiyi na\nmusamman ba."
},
{
"title": "ya furta maganganun banza",
"body": "Zai yiwu ma'anoni su ne 1) \"ya faɗi abubuwa marasa ma'ana\" ko 2) makiyansa su faɗi abin\ndon ya sa ya yi tunanin cewa su abokansa ne alhalin ba su ba. AT: \"yana faɗin\nabubuwan yaudara\" ko \"suna nuna kamar sun damu da ni\" (Duba: figs_idiom)"
}
]