rachelua_ha_psa_tn_l3/40/16.txt

14 lines
383 B
Plaintext

[
{
"title": "ka su yi farinciki",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma suna ƙarfafa tsananin farin ciki.\nAT: \"ku yi murna ƙwarai\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "duk da haka Ubangiji yana tunani a kai na",
"body": "\"Ubangiji yana kulawa da ni\""
},
{
"title": "Kai ne mai taimako",
"body": "\"Kai ne wanda ya taimake ni\""
}
]