rachelua_ha_psa_tn_l3/40/14.txt

10 lines
431 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka sa waɗanda suke son kashe ni",
"body": "Ana iya sake dawo da wannan kuma a bayyana ta cikin aiki. AT: \"Bari waɗanda ke bin rayuwata su ɗauke shi abin kunya su ji kunya kuma su ɓata rai gaba ɗaya\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
},
{
"title": "Kasa su razana saboda kunya, su waɗanda ke yi mani ba'a",
"body": "Bari waɗanda suka ce da ni, \"Aha, aha!\" su firgita saboda kunyarsu\""
}
]