rachelua_ha_psa_tn_l3/40/12.txt

10 lines
544 B
Plaintext

[
{
"title": "Damuwoyin da basu ƙidayuwa sun kewaye ni",
"body": "A nan ana magana da matsaloli kamar abubuwa ne da ke kewaye da tarko mai magana.\nAT: \"akwai matsaloli da yawa a wurina fiye da yadda zan iya ƙidaya\" ko \"ƙarin\nmatsaloli sun same ni fiye da yadda zan iya ƙidaya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "har yasa bana iya ganin wani abu",
"body": "Fassarori sun banbanta ta yadda za a fahimci wannan wurin mai wahala. Yana iya nufin cewa mai magana yana kuka sosai har ya kasa ganin komai saboda hawayensa."
}
]