rachelua_ha_psa_tn_l3/40/07.txt

14 lines
566 B
Plaintext

[
{
"title": "shari'unka na cikin zuciyata",
"body": "Anan \"zuciyata\" tana nufin yanayin cikin marubuci. AT: \"Kullum ina tunanin\ndokokinku ne a cikina\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Na yi shelar nagartattun labaran ayyukanka na adalci a babban taron jama'a",
"body": "\"Na yiwa babban taron mutane busharar adalcinku.\""
},
{
"title": "ka san leɓunana basu dena yin wannan ba",
"body": "Anan \"leɓunana\" suna wakiltar marubucin, suna ƙarfafa jawabinsa. AT: \"Ban hana\nkaina shelar waɗannan abubuwa ba\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]