rachelua_ha_psa_tn_l3/40/01.txt

14 lines
659 B
Plaintext

[
{
"title": "Na jira Yahweh da haƙuri",
"body": "Wannan yana nufin marubucin yana jiran Yahweh ya taimake shi."
},
{
"title": "ya saurare ni ya ji kukana",
"body": "Waɗannan suna nufin abu ɗaya, kuma ana iya haɗa su zuwa bayani ɗaya. AT:\n\"ya saurare ni lokacin da na kira shi\" (Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "a fitar dani daga rami mai furgitarwa",
"body": "Wadannan kalmomin biyu suna nufin abu daya ne. Ana maganar hatsarin marubucin kamar\nwani rami ne mai mutuƙar cika da laka. Wannan yana jaddada haɗarin. AT: \"daga\nshiga cikin mummunan rami mai cike da laka mai laushi\" (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)"
}
]