rachelua_ha_psa_tn_l3/39/12.txt

14 lines
618 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka zama",
"body": "Marubucin yayi magana game da rashin amsawar Yahweh a gare shi kamar dai Yahweh kurma ne. AT: \"Kada ku yi watsi da ni kamar ba za ku iya ji na ba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "gama ni kamar baƙo ne tare da kai",
"body": "Marubucin yayi magana game da rashin amsawar Yahweh kamar dai Yahweh na ɗauka shi bako ne gareshi. AT: \"Ni kamar cikakken baƙo ne a gare ku\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "domin in sake yin murmushi ",
"body": "Anan \"murmushi\" yana haɗuwa da farin ciki. AT: \"domin in sake yin farin ciki\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]