rachelua_ha_psa_tn_l3/39/10.txt

14 lines
579 B
Plaintext

[
{
"title": "na karaya",
"body": "\"An kayar da ni gaba daya\""
},
{
"title": "a wurin bugun hannunka",
"body": "An yi maganar azabar Allah ga marubuci kamar Allah yana buge shi da dunƙulen hannu. Anan “hannu” yana wakiltar hukuncin Allah. AT: \"hukuncin ku a kaina\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "kakan cinye abubuwan da suke marmari kamar asu",
"body": "Allah zai ɗauke musu abubuwan da suke ɗauka daidai kamar yadda asu ke cinye ƙyallen\nmayaƙi. AT: \"cinye abubuwan da suke so kamar kwari yakan cinye kayan sawa\"\n(Duba: figs_simile)"
}
]