rachelua_ha_psa_tn_l3/39/04.txt

14 lines
667 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka nuna mani ina kurkusa da matuwa",
"body": "\"Nuna min yadda rayuwata ta taƙaice\" ko \"Nuna min yadda kwanan nan zan mutu\""
},
{
"title": "Duba, kã maida kwanakina kamar tsawon hannuna",
"body": "Marubucin yayi maganar rayuwarsa idan za'a iya auna shi da fadin hannunsa. AT:\n\"kawai a ɗan gajeren lokaci\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Hakika kowanne mutum lumfashi ɗaya ne",
"body": "Rayuwa takaitacciya ce, kuma mai zabura yayi magana akanta anan kamar dai tsawon lokacin da mutum zai ɗauka yana numfashi ɗaya. AT: \"Lokacin da mutane suke rayuwa\ngajere ne kamar numfashin mutum ɗaya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]