rachelua_ha_psa_tn_l3/39/02.txt

10 lines
399 B
Plaintext

[
{
"title": "Na riƙe maganganuna",
"body": "\"Ban yi magana ba\""
},
{
"title": "Zuciyata ta yi zafi ... yana ci kamar wuta",
"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar mutum dukka. Maganganun damuwa na marubuci ana maganarsu kamar wuta ce tana ci a cikinsa. AT: \"Na kasance cikin damuwa lokacin da na yi\ntunani game da waɗannan abubuwa\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)"
}
]