rachelua_ha_psa_tn_l3/37/37.txt

10 lines
358 B
Plaintext

[
{
"title": "Dubi mutumin kirki",
"body": "Wannan baya nufin wani takamaiman mutum ba. Magana ce ta gama gari. (Duba: figs_genericnoun)"
},
{
"title": "za a kuma share zuriyar mugun mutum",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah zai kawo ƙarshen layin\ngidansa\" ko \"ba zai sami zuriya ba\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]