rachelua_ha_psa_tn_l3/35/04.txt

10 lines
467 B
Plaintext

[
{
"title": "Bari su waɗanda ke neman raina su ji kunya su kuma faɗi",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Bari Yahweh ya kunyata kuma ya\ntozarta waɗanda suke neman raina\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Bari waɗanda ke shirin cuta na a juyar da su a kuma hargitsa su",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: \"Bari Yahweh ya juya ya kunyata\nwaɗanda ke shirin cutar da ni\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]