rachelua_ha_psa_tn_l3/34/10.txt

6 lines
234 B
Plaintext

[
{
"title": "amma waɗanda suka nemi Yahweh baza su rasa kowanne abu mai kyau ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"koyaushe suna samun\nkyawawan abubuwan da suke buƙata\" (Duba: figs_litotes)"
}
]