rachelua_ha_psa_tn_l3/34/01.txt

6 lines
180 B
Plaintext

[
{
"title": "Yabonsa zai kasance a bakina",
"body": "Anan \"a bakina\" yana nufin Dauda yana magana game da Yahweh. AT: \"Zan yabe shi da ƙarfi\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]