rachelua_ha_psa_tn_l3/33/16.txt

10 lines
414 B
Plaintext

[
{
"title": "Babu sarkin da zai tsira sabili da yawan runduna",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Babban runduna ba abin da ke\nceton sarki\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Doki tsaro ne na banza domin nasara",
"body": "Anan \"doki\" yana wakiltar mafi ƙarfi daga rundunar. AT: \"Samun sojoji da dawakai\nmasu ƙarfi ba ya samar da tsaro\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]