6 lines
358 B
Plaintext
6 lines
358 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "ya ke shirya zuciyarsu dukka",
|
|
"body": "A nan \"zukata\" suna nufin tunanin waɗannan mutane. Marubucin yayi magana game da Yahweh yana shiryar da tunanin mutane kamar shi maginin tukwane ne wanda yake tsara kwano. AT: \"yana jagorantar tunaninsu kamar yadda maginin tukwane yake tsara kwano\"\n(Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |