rachelua_ha_psa_tn_l3/33/10.txt

18 lines
568 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh yana lalatar",
"body": "Yahweh yana halakarwa\" ko \"Yahweh na karya\""
},
{
"title": "shirye-shiryen zuciyarsa ga dukkan tsararraki",
"body": "Kalmar bacewa \"tsayawa\" ana nuna ta. AT: \"tsare-tsaren zuciyarsa suna tsaye\nga tsararraki duka\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Mai albarka ce al'ummar ",
"body": "A nan \"al'umma\" tana nufin mutanen ƙasar. AT: \"Masu albarka ne mutanen ƙasar\"\n(Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "da Yahweh ne Allahnta",
"body": "\"waɗanda ke bauta wa Yahweh kamar Allah\""
}
]