rachelua_ha_psa_tn_l3/33/01.txt

10 lines
290 B
Plaintext

[
{
"title": "Yi farinciki cikin Yahweh,",
"body": "Anan \"a cikin Yahweh\" yana nufin abin da Yahweh ya yi musu. \"Ku yi murna saboda abin da\nYahweh ya yi\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "Yin yabo ya dace ga adalai",
"body": "\"yabon Yahweh ya dace da mutanen kirki\""
}
]