rachelua_ha_psa_tn_l3/30/09.txt

10 lines
609 B
Plaintext

[
{
"title": "Wacce riba ce ke cikin mutuwata, idan na gangara cikin kabari?",
"body": "Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa ba zai da kima a wurin Allah ba idan ya mutu. AT: \"Babu fa'ida idan na mutu na gangara zuwa kabari.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Ko turɓaya zata yabe ka? Zata furta tabbatattun amincinka?",
"body": "Marubucin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don ya nanata cewa gawarsa da lalatacciyar jikinsa ba za su iya yabon Allah ba. AT: \"Tabbas ƙurar ba za ta yabe ku ba ko ta gaya wa wasu game da amincinku ba.\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]