rachelua_ha_psa_tn_l3/30/01.txt

10 lines
369 B
Plaintext

[
{
"title": "gama ka tã dani sama",
"body": "Marubucin yayi maganar Allah ne ya tseratar dashi ya kuma tsare shi daga mutuwa kamar Allah ne ya tsamo shi daga rijiya mai zurfi. AT: \"kun cece ni\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "in gangara ƙasa zuwa kabari",
"body": "“Kabari” yana wakiltar mutuwa. AT: \"daga mutuwa\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]