rachelua_ha_psa_tn_l3/29/03.txt

10 lines
736 B
Plaintext

[
{
"title": "An ji muryar Yahweh har bisa ruwaye",
"body": "Muryar Allah ta fi duk sauran sautuka da kara. Ana iya jin sautin akan wasu manyan sautuka\nkamar sautin ruwaye. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Lokacin da\nYahweh yayi magana muryarsa ta fi ta bakin teku ƙarfi\" ko kuma \"Yahweh ya fi ƙarfi fiye da\nsautin ruwa\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Allah maɗaukaki ya yi tsawa",
"body": "Wannan yana magana ne game da Allah yana magana kamar sauti na tsawa. Kamar dai sautin aradu, ana iya jin muryar Yahweh a manyan wurare. AT: \"Muryar Allah mai\nɗaukaka tana da ƙarfi kamar tsawa\" ko \"Idan Allah mai ɗaukaka ya yi magana sai ya yi ta daka\nkamar tsawa\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]