rachelua_ha_psa_tn_l3/28/03.txt

18 lines
693 B
Plaintext

[
{
"title": "Kada ka kawar dani tare da",
"body": "Ana magana game da azabtar da mutane kamar Allah yana jan su. A cikin wannan kwatancin Yahweh na iya jan su zuwa kurkuku, ƙaura, ko mutuwa. AT: \"Kada ku cire ni\"\n(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "su bisa ga aikin hannuwansu",
"body": "Anan \"hannaye\" suna wakiltar abin da mutum yayi. AT: \"abubuwan da suka\naikata\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "mayar masu bisa ga ladarsu",
"body": "\"ka basu abinda suka cancanta\""
},
{
"title": "basu gane da ayyukan Yahweh ba",
"body": "Anan “hannaye” suna wakiltar abin da Yahweh ya yi ko ya halitta. AT: \"abin da ya\nhalitta\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]