rachelua_ha_psa_tn_l3/27/11.txt

14 lines
776 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka koya mani tafarkinka",
"body": "Yadda mutum ya kamata ya yi magana ana maganarsa kamar wata hanya ce ko hanyar da\nmutum ya kamata ya bi. AT: \"Ku koya mani yadda kuke so in rayu\" ko \"Koyar da\nni in yi abin da kuke so in yi\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ka bishe ni a daidaitacciyar hanya",
"body": "Ana magana akan Yahweh mai kiyaye marubuci daga abokan gabansa kamar dai Yahweh yana jagorantar marubuci kan turba madaidaiciya inda ba zai yi tuntuɓe ya faɗi ba. AT: \"Kiyaye ni lafiya\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Kada ka bayar da ni ga nufin maƙiyana",
"body": "Cikakken sunan \"sha'awa\" ana iya bayyana shi azaman aiki. AT: \"Kada ku bar\nmagabtana su yi min abin da suke so\" (Duba: figs_abstractions)\n"
}
]