rachelua_ha_psa_tn_l3/27/05.txt

14 lines
816 B
Plaintext

[
{
"title": "a ranar wahala zaya",
"body": "\"a lokacin wahala\" ko \"lokacin da nake cikin matsala\""
},
{
"title": "Zaya ɗaukaka ni a bisa dutse mai tsawo",
"body": "Ana maganar Allah mai tsare marubuci daga makiyansa kamar Allah yana sanya shi a kan wani dutse mai tsayi inda makiyansa ba za su iya zuwa gare shi ba. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Sa'an nan za a ɗaukaka kaina fiye da maƙiyana dake kewaye dani",
"body": "Wannan yana wakiltar marubucin da ke samun girman kai ko girmamawa lokacin da ya kayar\nda abokan gabansa. Ana iya bayyana shi cikin tsari mai aiki. AT: \"mutane za su\ngirmama ni lokacin da na ci nasara a kan magabtana\" ko \"Allah zai girmama ni ta hanyar ba ni damar cin nasara kan magabtana\" (Duba: figs_metonymy da figs_metonymy da figs_activepassive)"
}
]