rachelua_ha_psa_tn_l3/27/04.txt

14 lines
486 B
Plaintext

[
{
"title": "nayi roƙo ga Yahweh",
"body": "\"Na roki Yahweh ya bar ni in yi\""
},
{
"title": "in dubi kyawun Yahweh",
"body": "Ana magana game da halayen Allah mai ban al'ajabi kamar yana da kyau na zahiri. AT: \"don ganin irin ban mamaki na Yahweh\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "yi bimbini a cikin haikalinsa",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"tambayar Allah abin da yake so na yi\" ko 2) \"Yi tunani sosai\ngame da Allah a cikin haikalinsa.\""
}
]