rachelua_ha_psa_tn_l3/27/01.txt

14 lines
544 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh ne haske na",
"body": "Anan “haske” yana wakiltar rai. AT: \"Yahweh shine tushen raina\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "wane ne zan ji tsoro?",
"body": "Wannan tambayar ta nanata cewa babu wanda ya kamata Dauda ya ji tsoro. AT:\n\"Ba zan ji tsoron kowa ba\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Yahweh ne mafakar raina",
"body": "Wannan yana magana ne game da Yahweh kamar dai shi ne wurin da mutane zasu iya zuwa don aminci. AT: \"Yahweh shine ya tsare ni lafiya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]