rachelua_ha_psa_tn_l3/25/17.txt

14 lines
546 B
Plaintext

[
{
"title": "Damuwoyin zuciyata sun yawaita",
"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar motsin mutum. AT: \"Na kara shiga damuwa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ka tsamo ni daga nawayata",
"body": "\"Ka fitar da ni daga wahalata.\" Wannan yana magana ne game da damuwa kamar dai wuri ne da za'a fito da mutum daga ciki. AT: \"Ka cece ni daga wahalata\" ko \"sauƙaƙa min\nwahalata\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "suna ƙina da ƙiyayya mai zafi",
"body": "\"sun ƙi ni da ƙiyayya\" ko \"sun ƙi ni sosai\""
}
]