rachelua_ha_psa_tn_l3/25/12.txt

14 lines
591 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne mutumin dake tsoron Yahweh?",
"body": "Wannan tambaya ta gabatar da \"mutumin da ke tsoron Yahweh\" a matsayin sabon batun.\nAT: \"Zan ba ku labarin mutumin da ke tsoron Yahweh.\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": " Ubangiji zaya umarce shi a hanyar da zaya zaɓa",
"body": "Yakan koya wa mutane yadda ya kamata su kasance ana maganarsu kamar Yahweh yana koya wa mutane hanya ko hanyar da za su bi. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Rayuwarsa zata bi ta hanya mai kyau",
"body": "\"Allah zai sa ya ci gaba\" ko \"Allah zai sa su ci gaba\""
}
]