rachelua_ha_psa_tn_l3/25/04.txt

10 lines
507 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka bayyana mani hanyarka, Yahweh; koya mani tafarkinka",
"body": "Duk maganganun guda biyu ma'anarsu daya. An yi maganar Allah yana koya wa mutum yadda ya kamata su nuna kamar yana nuna wa mutum hanyar da mutum zai bi ne. (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)"
},
{
"title": "Bishe ni cikin gaskiyarka ka kuma koyar dani",
"body": "Jagora da koyarwa ma'anarsu daya, bada umarni. AT: \"Ku umarce ni da in\ngudanar da rayuwata ta hanyar bin gaskiyarku\" (Duba: figs_doublet)"
}
]