rachelua_ha_psa_tn_l3/25/01.txt

14 lines
910 B
Plaintext

[
{
"title": "A gare ka, Yahweh, na miƙa raina",
"body": "Jimlar \"ɗaga rayuwata\" kwatanci ne. Zai yiwu ma'anoni su ne 1) marubuci ya ba da kansa ga\nYahweh, wanda ke nufin ya dogara gaba ɗaya ga Yahweh. AT: \"Na ba da kaina\ngare ku\" ko 2) yana yin addu'a da sujada ga Yahweh. AT: \"Ina yi muku sujada ina\nkuma kaunar ku\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Kar ka bari a wulaƙanta ni",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kada ku bar magabtana su\nwulakanta ni\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Duk wanda yasa begensa a kan kada shi kunyata bari waɗanda suke aikata makirci babu dalili su ji kunya",
"body": "\"Kada ka bari wadanda suke fatan ka su wulakanta.\" Wulakanci na iya zuwa idan an kayar da abokan gaba. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kada ku bar makiya su ci galaba kan wadanda suke fatan ku\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]