rachelua_ha_psa_tn_l3/21/09.txt

10 lines
385 B
Plaintext

[
{
"title": "A lokacin hasalarka",
"body": "\"Lokacin da kayi fushi ka fara aiki\""
},
{
"title": "Yahweh zai haɗiye su cikin hasalarsa, kuma wutar za ta cinye su",
"body": "Duk sassan jumlar suna nufin abu guda. Ana maganar Yahweh gaba ɗaya da hallaka\nmaƙiyansa kamar hasalarsa wuta ce da ta ƙone maƙiyansa gaba ɗaya. (Duba: figs_parallelism da figs_metaphor)"
}
]