rachelua_ha_psa_tn_l3/21/07.txt

14 lines
621 B
Plaintext

[
{
"title": "ta wurin alƙawarin amincin Maɗaukaki",
"body": "Cikakken sunan \"aminci\" za a iya fassara shi azaman sifa. AT: \"saboda\nMaɗaukaki mai aminci ne ga alƙawarinsa\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ba zaya jijjigu ba",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ba wanda zai cire shi a matsayin\nsarki\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Hannunka na dama zaya kama waɗanda suka ƙi ka",
"body": "Wannan yana nufin abu ɗaya dai-dai da ɓangaren farko na jumlar. Ya jaddada cewa Allah zai ba\nsarki iko ya tsayar da maƙiyansa. (Duba: figa_parallelism)"
}
]